ABUN BAN SHA’AWA: Bidiyon Yaro Dan Shekaru 18 Ya Rubuta Kur’ani Da Kai A Allo Ba Tare Da kallon Kur’anin Ba

Wani Yaro Dan Baiwa Wanda Allah Ya Hore Mai Baiwar Alqur’ani Mai Tsarki Ya Rubuta Alqur’ani Daka.

Daga Alameen Abdulfattah

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-Yanzu, Kamar Yadda Kuke Kallon Wannan Karamin Yaron.

Wannan yaron mai suna Yaseen Muhyiddeen Ngibrima wanda yake jika a gurin babban malaminnan Shehu Muhammadu Ngibrima Nguru dake jihar Yobe ya samu nasarar rubuta Kur’ani ba tare da buɗewa ba (SATU).

Hakika Wannan Ba Karamar Baiwa Bace, Wanda Ba Kowa Allah Yake Baiwa Ba.

Sai Wanda Allah Ya Zaba Yake Baiwa Wannan Baiwar Mai Girma Ta Sanin Alqur’ani Mai Tsarki.

muna rokon Allah ya saka albarka cikin karatunsa, kuma Allah ya kara ba mu yara masu hazaƙa kamar wannan a Nijeriya da duniya baki ɗaya.

Click Here To Drop Your Comment