Religion

YANZU-YANZU: Alhamdulillahi Kotu ta yi watsi da ɗauƙaƙa ƙarar da wanda yai waƙar ɓatanci ga Annabi ya shigar a Kano

YANZU-YANZU: Alhamdulillahi Kotu ta yi watsi da ɗauƙaƙa ƙarar da wanda yai waƙar ɓatanci ga Annabi ya shigar a Kano

Kotun Daukaka Kara da Kano ta yi fatali da karar da mawakin nan da ake zargi da yin wakar batanci Ga Annabi.

Shidai Wannan Mawaki Mai Suna Aminu Yahaya Sheriff ya daukaka karar ne saboda hukuncin kisan da aka yanke masa.

Mawakin dai ya daukaka karar ce yana neman a sake yi masa shari’ar da ta kai ga yanke masa hukuncin tun da farko.

Kamar Yadda Jaridar Aminiya ta rwaito cewa, sai dai Kotun Daukaka Karar ta ce Kundin Shari’ar Musulunci na jihar Kano.

Na shekara ta Dubu Biyu 2000 bai saba wa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya ba.

Ƙarin bayani na nan tafe…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button