Kannywood News

Jarumi Adam A. Zango Zai Dawo Da Matarsa Ta Biyu Bayan Ta Wallafa Bidiyo Fa Yabi Halayyar Sa.

Jarumi Adam A. Zango Zai Dawo Da Matarsa Ta Biyu Bayan Ta Wallafa Bidiyo Fa Yabi Halayyar Sa.

Inda inada damar da zan bawa Adam A Zango shawara game da aure, da nace masa ya mayar da wannan matar tasa matuƙar bata cikin matan da suke abinda ya lissafo.

Idan har ba saki uku yayi mata ba, lallai ya kamata yayi nazari domin ya maidata bisa dalilai na guda uku.

1. Dalilin da yasa suka rabu, zuwa yanzu ta gane kuskurenta baza ta sake ba.

2. Za suyi zaman aure tsakani da Allah ne, saɓanin matan dake aurensa saboda kasancewarsa tauraro, na fahimci hakan ne a kalamanta.

3. Kasancewar akwai yara a tsakaninsu zata kasance garkuwa a gareshi kuma zata kasancewa mai bashi farin ciki musamman ma da yake ƴar uwarsa ce ta jini, kuma akwai tsohon ƙaunarsa a zuciyarta.

Muna fatan idan har bata cikin matansa dake cin amanar aure da ya duba ya maidata suyi zaman auren dake cike da mutunta juna.

Allah yaba Adam A zango mafita.

Ku Kalli Bidiyon Anan 👇👇👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button