Kannywood News

BIDIYON: Ina Matukar Ƙoƙarin Ganin Na Zama Ta Gari, Ya Allah Ka Yafe Min Kurakuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Cewar Safara’u (Safaa)

BIDIYON: Ina Matukar Ƙoƙarin Ganin Na Zama Ta Gari, Ya Allah Ka Yafe Min Kurakuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Cewar Safara’u (Safaa)

Wani rahoto da muke samu yanzu-yanzu na jarumar kannywood kuma mawakiya wato safara’u na cewa.

Yanzu Ta Tuba Kuma tana iyakar kokarinta na ganin ta shiryu tabar duk abinda tayi abaya dama wanda takeyi a yanzu.

Kamar yadda shafin jaridar rariya ya rawaito, cikin wata wallafa da sukai a shafin su na sada zumuntar Facebook cewa,

Ina Kokarin Ganin Na Zama Ta Gari, Ya Allah Ka Yafe Min Kura-kuraina, Ka Dawo Da Ni Kan Hanya Madaidaiciya, Cewar Safara’u

Jama’a a taya ta da addu’ar Allah ya cika mata burinta

Jaruma safara’u jarumace wadda ta gamu da kalubale kala kala tun bayan baiyanar wani faifan bidiyon tsiraicin ta.

Wanda dalilin hakan yai sanadiyar rasa kwantaragin da tai da tashar Arewa24 na aikin shirin kwana Casa’in

Ga Bidiyon 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button