Hausa Novel

Bayani akan shan Maniyi lokacin saduwa (18+) Bincike daga Dr Aisha Yusuf Karka Karanta In Baka Kai Shekara 18

Bayani akan shan Maniyi lokacin saduwa (18+)

Bincike daga Dr Aisha Yusuf

Maniyi ruwa ne dake fitowa daga
azzakarin namiji a lokacin da yake
saduwa da matar sa ko kuma
lokacin da jinsin mace da na miji ke
tarayya da juna.

A lokutta da dama mutane
musamman mata kan tambayi
likitoci ko akwai hadari ga lafiyar
mace idan tana hadiye maniyin
mijin ta a lokacin da suke saduwa?
Jen Anderson dake kasar Amurka
ta yi kokarin bayyana amfani da
illar dake tattare da hadiye
maniyin namiji wanda aka wallafa
a shafin ‘Heathline’ dake yanar
gizo.


1. Hadiye maniyin namiji baya
cutar da kiwon lafiyar mace domin
maniyi na dauke da sinadarin
‘Glucose, sodium, citrate, zinc,
chloride, calcium,lactic acid,
magnesium, potassium wanda ke
taimakawa wajen inganta kiwon
lafiyar mace.


Sai dai bincike ya nuna cewa mace
za ta fara ganin amfanin wadannan
sinadarori a jikinta idan tana
yawan kwankwadar maniyin.
2. Hadiye maniyi na kare mace mai
ciki daga kamuwa da cutar hawan
jini.


Bincike ya nuna cewa maniyi na
dauke da sinadarin ‘Endorphins,
estrone, prolactin,
oxytocin,throtropin da serotonin
wanda ke hana mace mai ciki
kamuwa da hawan jini.


3. Hadiye maniyi na kawar da
damuwa ko kuma yawan fushi ga
mata da maza gabada saboda
wadannan sinadari da yake dauke
da su


4. Ana iya kamuwa da cututtuka na
sanyi dake kama al’auran mutum.
Bincike ya nuna cewa mace za ta
iya kamuwa da cututtuka irin ta
sanyi kamar su
‘Gonorrhea,Chlamydia,syphilis da
sauran su sannan kuma da
kanjamau idan har namijin na
dauke da wannan cututtuka.

5. Yana kara kyan fatar mace
musamman wajen hana kuraje a
fuska.

6. Hadiye maniyi na sa barci mai
nauyi
Hakan na yiwuwa ne a dalilin
dauke da sinadarin ‘Melatonin’
wanda ke taimaka wa wajen barci.

7. Yana kara kiba a jiki domin
akwai kitse daban-daban har kashi
biyar zuwa bakwai dake sa kiba a
jiki.

8. Maniyyi kan dan yi wari, sai dai
likitan ta bayana cewa warin
maniyi ya danganta da irin abinci
da tsaftan namiji. Wani yakan yi
dandanon siga-siga, wani kuma
gishiri-gishiri.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button