NewsentertainmentHausa Novel

Wata Tsaleliyar Budurwa Khadeejah Ibarahim Ta Bayyana Buqatar Samun Miji Tayi Aure, Samari Masu Son Yin Aure Dagaske Ga Wata Dama Ta Samu

Ina samari masu son yin aure dagaske? Ku Garzayo ga dama ta samu.

Wata tsaleliyar budurwa mai suna khadeejah ta wallafa bukatarta ga aure tare da rokon ubangiji da ya datar da ita tayi aure a shekarar 2021 da daya.

Budurwar ta kara da cewa wannan addu’ar kullum nake a ramadan din nan.

Tundai farkon shugowar wannan wata mai alfarma na ramadan ake ganin dubban nan yan mata a masallaci inda samari ke ayyana hakan a matsayin zuwa yin addu’ar samun miji nagari.

Yayin da hakan ya zama kamar abun tsokana tsakanin samarin da yan mata a shafukan sada zumunta.

Ana tsaka da hakane ma, sai ga wannan tsaleliyar budurwar mai suna khadeejah ta wallafa cewa.

Ya Allah Ka Aurar Dani a 2021 kar naje 2022, Wallahi Nagaji Haka Wannan Addu’a Kullum Nake A Ramadan Din Nan 🙏🙌😎

https://twitter.com/Khadeejat_ibrah/status/1391332758421639173?s=19

Wannan Batu Da Wannan Budurwa ta fito Dashi na Addu’ar dacewa da yin aure, abu ne da za’a iya cewa wata kyakkyawar dama ce ga duk wani matashi da yasan yanaso yayi aure tsakaninsa da Allah, Kamar yadda wani ya wallafa a shafinsa na facebook.

Don haka duk namijin dake bukatar aure da gaske to kar ya bari wannan damar ta wuce shi

Related Articles

3 Comments

  1. Assalamu alaikum warahmatullahi wa barakatuhu Lamar yadda sunana ya gabata ni Dan Katsina me kuma Hakika ina da bukatar aure kuma inasanta Dan Allah indai nayi mata to ina sauraren reply Allah ya bamu sa’a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button