![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/05/Capture-2024-05-11-13.39.34.jpg?resize=780%2C470&ssl=1)
Innalillahi Wa’inna llaihi Raji’un hadarin Mota Jaruma Maryam Wazeery Ta Rãsä Danta Itama Tana Cikin Wani Hali
Bayan jimamin rashin Ibrahim Babangida wato qani a wajan mijin Maryam jiya da daddare Allah ya karbi rayuwar danta Fadeel.
Maryam
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/05/FB_IMG_1715428993182.jpg?resize=241%2C300&ssl=1)
Suma suna cikin tsananin rauni kuma suna bukatar Addu’ar Al’umma
Abun al’ajabi abun tausayi.
Shiyasa akace Allah baya gama halitta har sai randa bawa yabar gidan duniyar nan.
I saw Maryam’s face Hasbunallah ta rasa:
Ido guda daya, Kunne daya
Rabin Hancinta da rabin bakinta tayi dameji
kusan dai rabin fuskanta
Source @madam_korede Kushiga Nan Ku Kalli Bidiyon