![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/05/Capture-2024-05-15-21.15.48.jpg?resize=780%2C470&ssl=1)
BIDOYO: Ku Kalli Sabon Katafaren Wajen Saida Zogale Fati Fatima Mai Zogale Na Cigaba Da Saida Zogale Ga Kwastomas.
Fatima Mai Zogale Na Cigaba Da Shirye Shiryen Bude Katafaren Wajen Saida Zogale A Abuja.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/05/FB_IMG_1715802932493.jpg?resize=242%2C300&ssl=1)
Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Yanzu Haka Dai Shirye Shirye Sun Kan-kama.
Na Bude Sabon Katafaren Wajen Saida Zogale A Babban Birnin Tarayya Abuja.
Fatima Mai Zogale na cigaba da gudanar da sana’ar ta ga ɗai ɗaikun Kwastomomi a birnin tarayya Abuja kafin babban shirin buɗe katafaren waje da Rarara yai alƙawarin samar mata
Ga Bidiyon Ku Kalla Anan 👇👇👇👇👇👇👇