![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/05/Capture-2024-05-18-10.04.29.jpg?resize=780%2C470&ssl=1)
BIDIYO: Sabuwar Wakar Murja Ibrahim Kunya Da Ado Gwanja.
Fitacciyar jarumar tiktok murja ibrahim kunya ta saki wata sabuwar waka.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/05/FB_IMG_1716025314658.jpg?resize=300%2C265&ssl=1)
Jaruma murja ta saki sabuwar wakar ne a yayin da kotu ta hanata sakin kowanne sabon bidiyon ta.
Hakan ya biyo bayan zaman kotun da akai a ranar Litinin 25-March, inda alƙalin ya ba da belin ta a kan Naira 500,000 da kuma sharuɗɗan haramta mata amfani da kowane shafin sada zumunta har zuwa lokacin kammala shari’a.
Yanzu dai murja ta fmcigaba da wallafa bidiyoyi a shafinta na tiktok duk da cewa ba’a kammala shari’a ba har yanzu.
Kamar yadda zaku kalla a cikin bidiyon nan, murja ta saki sabbin bidiyoyi, ciki kuwa hadda sabuwar waka.