Kannywood News

Ɗa ɗumi-ɗumi BIDIYO: Kotu ta tisa ƙeyar Sadiya Haruna zuwa gidan gyaran hali.

Ɗa ɗumi-ɗumi BIDIYO: Kotu ta tisa ƙeyar Sadiya Haruna zuwa gidan gyaran hali.

Kotu a Kano ta yanke wa Sadiya Haruna hukuncin ɗaurin watanni shida ba tare da zaɓin tara ba.

An yanke mata wannan hukuncin ne bisa kalaman ɓatanci da ta yi ga wani mai suna Isah I. Isah a shafinta na Instagram.

Freedome Radio Nigeria Ta Rawaito Cewa, yayin zaman na yau mai shari’a muntari garba dan ‘Dan dago ya yanke mata.

Hukuncin ne bisa kalaman batanci da taiwa wani mai suna Isah I. Isah A Shafinta Na Instagram.

Idan zaku iya tunawa dai a shekarar 20219 Ne aka taba samun wani sabani tsakanin sadiya da isah.

Wanda har takai ga sadiyaar tayi masa wasu kakkausan kalamai masu taba mutumci aciki wasu guntayen bidiyo data wallafa a shafinta na sada zumunta.

Wannan dai ya biyo bayan wasu Koke da jarumar tayi sati guda da ya wuce na cewa wasu na kokarin yin garkuwa da ita.

Gadai bidiyom nan kusha kallo

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button