Kannywood News

Wata Sabuwa: An Saki Wani Faifan Bidiyon Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi Tana Wanka.

Wata Sabuwa: An Saki Wani Faifan Bidiyon Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisat Abdullahi Tana Wanka.

Tuni Dai Wani Bidiyo Da Aka Saki Na Jaruma Nafisat Abdullahi Ya Karade Shafukan Sada Zumunta.

Wanda Acikin Bidiyon Aka Hango Jarumar Na Wanka A Swimming Pool.

Acikin Bidiyon Anga Jarumar Na Sumbatar Wani Kifi Wanda Ake Kira Da Dolphins A Turance.

Idan Baku Manta Ba Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Sanar Da Ficewarta Daga Shirin Film Din LABARINA.

Wanda Hakan Yai Matukar Janyo Cece Kuce Kuce Musamman Ma Daga Ma’abota Kallon Shirin.

Domin Kallon Cikakken Bayanin Dake Kunshe, Ku Kalli Nan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button