Kannywood News

Allah Sarki Abun Tausayi: Ku Kalli Wasiyyar Da Jaruma Umma Shehu Tabarwa Diyarta

Allah Sarki Abun Tausayi: Ku Kalli Wasiyyar Da Jaruma Umma Shehu Tabarwa Diyarta

Jarumar KannyWood Umma Shehu Ta Barwa Diyarta Zazzafar Wasiyya. Umma Shehun Dai Tana Da Yara Kimanin Guda Uku. Sai Dai Cikinsu Tafi Ji Da Babbar Mai Suna Ameera, Inda Suke Yawan Fitowa A Shafukan Sada Zumunta Suna Taka Rawa Tare.

Ta Mata Wasiyya Ne Tare Da Ma ‘Yar Nata Addu’a Da Fatan Alkairin. Inda Ta Wallafa Hoton Yarinyar Nata A Shafin Instagram, A Kasan Hoton Kuma Tayi Zazzafar Wasiyyar Ga Diyar Nata. Ta Wallafa Kamar Haka.

“She’s my one and only Darling daughter yah Allah ya tsare munke ya albarkaci rayuwarki Allah ya baki kyawawan halaye wanda ko wace uwa zatayi alfahari dake and is under most na cigaba da yi miki addu’a domin addu’a ta yanada matukar mahimmanci a rayuwarki domin shine kariya agareki Allah yamiki albarka ya biya miki dukkanin bukatunki da kika roka harda wanda baki roka ba Allah ya baki miji nagari I’m proud to call you my daughter remain bless. @ameeyrahtuhh__ ko bayan raina inaso ki rike Allah da manzon sa baki babu danasani har karshen rayuwar ki.”

Inda Ita Kuma Yarinyar Taji Dadin Addu’ar Na Mahaifiyar Nata Sannan Ra Mayar Mata Da Martani A Kasan Rubutun Kamar Haka.

“I don’t enough word to Thankyou mummy Thankyou for being a great mom and always making me ur priority Thankyou for doing everything possible to always make me proud of you I am so lucky have such wonderful mom in my life ur unconditional love and care means everything to meI love you mama”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button