Kannywood News

Allah SarKi! Ashe Abin Da Adam A Zango Yake Dubawa Kenan Yasa Yayi Wannan Maganar Kan Ummi Rahab.

Allah SarKi! Ashe Abin Da Adam A Zango Yake Dubawa Kenan Yasa Yayi Wannan Maganar Kan Ummi Rahab.

Tun Kafin A Fara Sakin Irin Wannan Bidiyon Nata Jarumi Adam A. Zango Ya Taba Magana Akan Jarumar..

Idan Baku Manta Ba Kwanakin Baya Da Aka Sami Hargitsi Tsakanin Jaruma Ummi Rahab Da Ubangidanta Adam A Zango.

Adamu Ya Fito Ya Bayyanawa Duniya Cewa Shi Duk Wani Abu Da Yakeyi Kan Ummi Rahab Yanayinsa Ne Domin Kare Mata Mutuncinta Musanman Ma Tunda Tare Aka Sansu Tun Tana Yar Karama.

Bayan Yin Wannan Magana Da Adam A. zango yayi sai aka samu mutane suka dinga tofa albarkacin bakinsu akai.

Yayinda masu goyan bayansa keyi haka ma masu jefan sa da baqaqen maganganu ma nayi.

Bayan An Saki Wannan Bidiyon Ne Sai Kuma Wancan Maganar Ta Adam A Zango Ta Fito Fili,

Ga Maganar Tashi A Wannan Bidiyon.

https://youtu.be/FYOUJe3x2cA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button