Kannywood News

Allahu Akbar Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Ta Fadi Abunda Yafaru Daren Da Dazai Mutu

Allahu Akbar Mahaifiyar Nura Mustapha Waye Ta Fadi Abunda Yafaru Daren Da Dazai Mutu

Wata mahaifiya ga marigayi, daraktan shirin nan me dogon zango na Izzar so wato Nura Mustafa waye

ta magantu akan abunda ya sami jarumin kafin ya koma ga mahalin cinsa.

Mahaifiyar tashi ta tabbatar da cewa wajen karfe goma sha daya na dare ma Yazo ya kawo mata nama da kudi

Ko a Safiya da ya rasu yaje masallaci ya kuma yi mu’amalarshi kamar yadda ya saba kullum. Allah ya jikanshi da Rahma.

https://youtu.be/UKZwsBLd70c

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button