E/News

BIDIYO DA ƊUMI ƊUMINSA, Sojonin Nigeria Sun Hallaka Ɗan Ta’adda Dogo Giɗe Ku Kalli Full Bidiyon Anan 8

BIDIYO DA ƊUMI ƊUMINSA, Sojonin Nigeria Sun Hallaka Ɗan Ta’adda Dogo Giɗe Ku Kalli Full Bidiyon Anan 8

BIDIYO DA ƊUMI ƊUMINSA, Ɗan ta’adda dogo giɗe ya mutu, Babban jagoran ƴan ta’addan dogo giɗe ya mutu ne Sakamakon wani mummunar Rauni da yaji a yayin wata musayar wuta da da jami’an Sojin operation Hadarin daji a dajin Madada dake ƙaramar hukumar mulki Maru ta jihar Zamfara kamar yadda Rahoto ya Nuna,

Ana zargin wani jami’in tsaron Nigeria da kai ɗan ta’addan asibiti Domin yin jinya, kuma ɗan ta’addan ya mutu ne a asibitin da jami’in tsaron ya kai shi ,, zuwa yanzu dai jami’an tsaro sun cika Hannu da Wannan jami’in tsaro domin gudanar da Binciken alaƙar shi da wannan ɗan ta’adda da yake ƙoƙarin Nemawa lafiya,

Dogo giɗe ya mutu an Bizne Gawar matsiyaci, muna fatan Allah ya ƙara Nauyin ƙasa, ya taimaki jami’an tsaron mu akan Sauran ƴan ta’addan da suka yi Saura Domin kawo karshen su baki ɗaya, Allah ya azurta mu da zaman lafiya Amen,

Ku Kalli Full Video Din Anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button