Kannywood News

BIDIYO: Duk lokacin dana tuna cewar zan mutu inajin wani irin bakin ciki a raina sabida na tsani mutuwa

Duk lokacin dana tuna cewar zan mutu inajin wani irin bakin ciki a raina sabida na tsani mutuwa

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Maryam Yahaya.

Kamar yadda zaku gani cikin bidiyon dake kasa jarumar Ta Baiyana Yadda Takeji Da Zarar Ta Tuna Mutuwa.

Jarumar Dai Ta Baiyana Hakan Ne, Cikin Wata Hira da Akai Da Ita Da bbc Hausa Ta Cikin Shirin daga bakin mai ita.

Inda tace da zarar ta tuna mutuwa sai taji wani irin bakin ciki a ranta saboda ta tsani mutuwa.

Lamarin dai ya janyo cece kuce musamman ma a shafukan sada zumunta, inda mutane suka shiga baiyana ra’ayinsu akai.

Gadai bidiyon Ku Kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button