Kannywood News

BIDIYO: Tafaru Ta Kare Gwamnatin Nijar Ta Kama Mr442 Da Tawagarsa Ta Aike Dasu Gidan Gyarin Hali

BIDIYO: Tafaru Ta Kare Gwamnatin Nijar Ta Kama Mr442 Da Tawagarsa Ta Aike Dasu Gidan Gyarin Hali

Daga Karshe Wata Babbar Kotu A Jam’huriyar Nijar Ta Tasa Keyar Mawakan Arewacin Nigeria Izuwa Gidan Gyaran Hali A Kasar.

Wata Babbar Kotu A Jamhuriyar Nijar, Takama Fitattun Mawakan Arewacin Nigeria Da Zargin Leqen Asiri.

Kamar Yadda Daya Daga Cikin Abokan Wakar Mawakan Ta Wallafa A Shafin Ta Na Tiktok Cewa.

Mawakan Sunyi Shigar Badda Kama, Inda Suka Haura Jamhuriyar Nijar Da Nufin Yin Passport Din Kasar Domin Ketarawa Zuwa Kasar Waje.

Duk Da Dai Har Yanzu Ba’asan Mai Zai Kaisu Kasar Wajen Ba, Hukumomi Na Bincike Akai Tare Da Tsare Mawakan A Gidan Gyaran Hali.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyo Dake Kasa, Murja Tace Mawakan Na Shirin Fita Waje Ne Da Nufin Bunkasa Sana’ar Wakokin Su.

Jaruma Murja Ibrahim Kunya, Wadda Daga Bakinta Tushen Labarin Ya Fito Ta Baiyana Cewa.

Yanzu Haka An Kama Wasu Da Dama, Da Sukai Kokarin Ganin An Saki Mawakan A Jamhuriyar Nijar.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/31qD0qSIZ10

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button