Uncategorized

BIDIYO: Tirkashi Anyi Yar Zage Zage Uwarka Ubanki Tsakanin Mallam Ali Kwana Casa’in Da Jaruma Rayya Kwana Casa’in

BIDIYO: Tirkashi Anyi Yar Zage Zage Uwarka Ubanki Tsakanin Mallam Ali Kwana Casa’in Da Jaruma Rayya Kwana Casa’in

Tirkashi Anyi Zage Zage Uwaka Ubaka Tsakanin Malam Ali Na Kwana Casa’in Da Jaruma Rayya.

Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Wannan Bidiyo Dake Kasa, Tun Dafari Dai Anga Wani Bidiyo Da Aka Wallafa A Shafin Jarumar.

Wanda Acikin Bidiyon Aka Hango Jaruman Suna Ta Zage Zage, Wanda Jarumin Yake Zaginta Itama Take Ramawa.

Haka Dai Sukaitata Yi Lamarin Da Yasa Mabiya Shafin Na Jaruman Yin Tsokaci Tare Da Bukatar Sanin Maike Faruwa Tunda Anga Suna Zage Zage Tsaknin Su.

Tabbas Wannan Bidiyo Bai Dace Ba Saboda Kodai Ba Komai Su Abokan Aiki Ne A Waje Daya.

Kuma Su Musulmai Ne, Kuma Addinin Musulimci Ya Haramta Zagi, Domin Babu Mai Yin Zagi Sai Fasiki.

Amma Acikin Bidiyon Za’a Iya Cewa, Kamar Rayyace Ta Batawa Jarumin Rai.

Kasancewar Anjiyo Shi Yana Cewa Bashi Da Lafiya Kamar Zai Mutu, Amma Duk Cikin Su Babu Wanda Yai Masa Sannu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button