Kannywood News

BIDIYO: Wakar Da Dan Tahir Fagge Ya Saki Yanzu-yanzu Kan Wadanda Suka Ki Taimakon Mahaifinsa.

BIDIYO: Wakar Da Dan Tahir Fagge Ya Saki Yanzu-yanzu Kan Wadanda Suka Ki Taimakon Mahaifinsa.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon Dake Kasa, Dan Fitaccen Jarumin Kannywood Tahir Fagge Ya Saki Wannan Zazzafar Wakar.

Acikin Wakar Ya Maida Martani, Kan Wadanda Suka Ki Taimakon Mahaifin Nasa A Lokacin Da Yake Bukata.

Tun Bayan Da Akai Wata Hira Da Jarumin Daga Bakin Mai Ita shirin BBC Hausa da ke kawo hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwa da suka shafi rayuwarsu zalla.

Acikin Shirin Nasu kashi na 114, sun tattauna da tauraron fina-finan Hausa, Tahir I Fagge, inda ya amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarsa.

Musamman batu na baya-bayan nan a kan komawarsa wasa Gidan Gala da ake ta yi a shafukan intanet.

Inda jarumin yai bayani dalla-dalla tare da bada labarin yadda Allah Ya Jarabce Shi Da Wata Kaddara.

Wadda Itace Silar Komawarsa Gidan Gala Domin Newa Kansa Kudin Maganin Da Zai Kula Da Lafiyar Sa.

Gadai Bidiyon Wakar Nan Ku Kalla.

https://youtu.be/V2dC6rarkW0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button