Kannywood News

BIDIYON: Yadda Jaruma Safara’u Ta Fim Din Kwana Casa’in Ta Sake Fadawa Bakin Duniya

BIDIYON: Yadda Jaruma Safara’u Ta Fim Din Kwana Casa’in Ta Sake Fadawa Bakin Duniya

Anzargi tsohuwar jarumar kannywood safara’u kwana casa’in da wakar batsa.

Kamar yadda zaku gani acikin bidiyon nan, tsohuwar jarumar ta saki wata sabuwar waka a karo na farko, wanda taiwa wakar laqabi da kwalelenka.

Jarumar ta baiyana cewa ta fice daga harkar fim izuwa harkar wakar gambara, inda takara da cewa tabar harkar fim wa ya wahala.

Sannan acikin wakar da ta saki wanda tayi tare da wasu mawakan gambara biyu wato mr.442 dakuma madox.

Wanda take cewa yaro yagani yanaso kwalelenka, nan gani nan bari kwalelenka.

Kamar yadda zaku kalli faifan bidiyon, wakar dai anyi amfani da wasu kalaman batsa wanda basu dace ba.

Ga dai bidiyon nan ku kalla

https://youtu.be/bTOHN7xeOo0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button