Kannywood News

CIKIN BIDIYO: Samari Sunyiwa Kawar Baturiya Matar Suleiman Isa Tayin Aure

CIKIN BIDIYO: Samari Sunyiwa Kawar Baturiya Matar Suleiman Isa Tayin Aure

A wani rahoto da gidan radio freedome kano ya tattaro ya gano yadda samari sukai ca wajen neman auren wata kawar matar suleiman isa.

Kamar yadda gidan radio ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa.

Dafari dai suleiman din ne ya wallafa hotunan su suna shan iska a bakin ruwa.

Shida matar tasa lamarin da yasa mutane suka shiga wallafa ra’ayoyinsu akai.

Ciki kuwa harda kawar amarya wato matar suleiman isa.

Tuni dai matasa sukai mata ca wajen bayyana tayin auren su gareta.

Batare da bata lokaci ba ta basu amsa da cewar ta girme su don haka suyi hakuri.

Gadai cikakken rahoton kamar haka.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=10159693043373035&id=193292058034

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button