Kannywood News

CIKIN BIDIYO: Yadda Hafsat Idris Barauniya Ta Sa Sarkar Miliyan 11 A Sunan Jikarta

CIKIN BIDIYO: Yadda Hafsat Idris Barauniya Ta Sa Sarkar Miliyan 11 A Sunan Jikarta

A kwanaki kadan da suka wuce ne aka girgije tare da shan shagalin sunan jikar jaruma Hafsat Idris inda jaririyar ta ci sunan kakarta.

Bikin Ya Samu Halartar Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Da Yan Uwa Da Abokan Arziki.

A wurin bikin, Hafsat Barauniya ta saka wani tsadadden leshi da wata tamfatsetsiyar sarkar gwal wacce ta kai naira miliyan 11

Shafin Labaran Kannywood ya bayyana kudin sarkar jarumar tare da yi mata fatan Allah ya kara arziki kuma ya raya jikartsa Hafsat Junior.

Mutane Da Yawa Sun Cika Da Mamakin Cewa Daman Hafsat Idris Nada Babbar Ya Da Har Zata Samu Cika??

Gadai Bidiyon Da Zai Baku Amsar Tambayarku Nan Ku Kalla

DAGA Maje El-Hajeej

https://youtu.be/hdKR3sJf3uU

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button