Kannywood News

DA DUMÍ – DUMÍ: Jarùmar Kannywood Momee Gombe Tayi Auren Da Yaba Mutane Mamaki.

DA DUMÍ – DUMÍ: Jarùmar Kannywood Momee Gombe Tayi Auren Da Yaba Mutane Mamaki.

Ko me yayi zafi Yan matan Kannywood suketa aure Babu doguwar gayyata?

Cikin kasa da wata Guda manyan jarumai mata da Tauraruwar su take kan tashe sukai aure..

Idan Baku mantaba akwanakin baya kadan Zpreety wato (Rayya Kwana Casa’in ( tayi aure Wanda zamu iya cewa Saida lokaci ya kure sannan ta fitar da sanarwa

Kazalika Saudat Umar shararriyace bangaran wakoki itama cikin kasa da sati Guda ta fitar da sanarwar daurin auranta

Zahra Muhammad wato Zaraa Daimom itama tafitar da sanarwar daurin auranta itama cikin qurarren lokaci tafitar da sanarwar daurin auranta

Kwatsam Kuma cikin Daren Nan sai muka ci karo da sabbin hotunannn Jaruma Maimuna wato Momee Gombe itama anyi bikinka

To koma dai menene sai muce Allah yasanya alkhairi yabasu zaman lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button