Kannywood News

Da Dumi Duminsa – Sani Danja Na Kokarin Dawo Da matarsa Mansura Isah

Da Dumi Duminsa Sani Danja Na Kokarin Dawo Da matarsa Mansura Isah-Majiyar ÀLFIJIR HAUSA.

“Rahotonnin dake shigo mana yanzu haka na nuni cewa” Ɗan wasan kwaikwayo Sani Danja Na son dawo da tsohuwar matar sa.

“Hakan yana da nasabar yadda aka iya ganin su ma’auratar a wuri guda suna tattauna batutuwar Samar da maslaha.

Kamar yadda majiyarmu mai dalili ke labarto mana hakan tare da hadin gwiwar shafin Alfijir hausa dake kan manhajar Facebook.

Daga bisani kuma Mun kara cin tuntube daga majiyar dake kara mana tarjama kan yadda rabuwar ya gudana a tsakanin su.

Wato Sani Danja da Mansura, inda ya cigaba da rero zance na cewa” irin sakin jeka nayikane ke tsakanin su ma’auratar.

Shi yasa shi mai gidannata Sani Musa Danja bai iya cewa” uffanba dangane da hakan ga manema labarai.

amma duba ga yadda wadansu kafofin yada labarai ke zuzuta al’amarin tabbas Akwai yiwuwar ma’auratan su sasanta tsakani.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button