Kannywood News

BIDIYO: Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Aisha Tsamiya Zata Amarce A Ranar Juma’a

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Aisha Tsamiya Zata Amarce A Ranar Juma’a

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Wato Aisha Aliyu Tsamiya Zata Amarce.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Shafin Kannywood Ya Wallafa Cewa.

Jarumar Zata Amarce Ne A Ranar Numa’a Aahirin Da Biyar 25 Na Wannan Wata Fabirairu.

Bikin Jarumar Dai Ya Dauki Hankula Musamman Ma A Shafukan Sada Zumunta.

Duk Da Cewa Har Ya Zuwa Yanzu Ba’akai Ga Gano Ko Wane Zaiyi Wuff Da Jarumar Ba.

Sai Dai Da Yawa Al’umma Nayiwa Jarumar Fatan Alkhairi Da Addu’ar Zaman Lafiya A Gidan Aurenta.

Ga Bidiyon Nan Kusha Kallo Lafiya.

https://youtu.be/SH7nmgWiv7U

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button