Gaskiya Ta Bayyana Kiran Waya Tsakanin Adam A. Zango Da Mahaifin Ummi Rahab.

Jarumi Adam A Zango Yayi Waya Da Mahaifin Jaruma Ummi Rahab Kan Abinda Ke Tsakanin Su.

Tun Bayan Wata Balahira Da Ta Faru Tsakanin Jarumi Adam A. Zango Da Ummi Rahab.

Mutane Ke Son Sanin Gaskiyar Batu Kan Abinda Ya Hada Jarumin Dakuma Jarumar.

Kasancewar Yadda Abaya Ake Zaton Cewar Shine Ubangidanta Wanda Rana Tsaka Kuma Akaji Suna Cece Kuce.

Harda Batun Shiga Kotu, Gadai Bidiyon Kiran Waya Tsakanin Jarumin Da Mahaifin Jarumar.

Click Here To Drop Your Comment