Uncategorized

Innalillahi… Allah Ya Yìwa Wàtà Matashiyar Budúrwa Rasúwa Ba Taré Da Rashìn Lafíya Ba.

INNA LÍLLAHÍ WA’INNA ILAIHÍ RAJI’ÚN Allah Ya Yìwa Wàtà Matashiyar Budúrwa Rasúwa Ba Taré Da Rashìn Lafíya Ba.

Innalillahi.. Rahotannin da muke samu yanzu yanzu na cewa Allah Ya Amshi rayuwar matashiya Batare da rashin lafiya ba.

Innalillahi… Allah Ya Yìwa Wàtà Matashiyar Budúrwa Rasúwa Ba Taré Da Rashìn Lafíya Ba.

Rashida ta rasù ranar Alhamís a unguwar Abayí daké Minna, ta rasù farar ɗaya ba taré da tayí rashìn lafíya ba. Allah ya jiƙanta, ya gafarta mata.

Dama bahaushe na cewa, in ajali yazo ko babu rashin lafiya sai anje, dan haka yan uwa mu gyara tsakanin mu da Allah.

Kamar yadda wannan matashiya ta rasu batare da tasan lokacin rasuwar ta yayi ba.

Haka kowa zai tafi batare da sanin lokacin rasuwar sa yazo ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button