Kannywood News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Ya yi wa Fatima Sa’id wadda aka fi sani da ‘Bintu’ a shirin Dadin Kowa na Arewa 24 rasuwa. Full

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Ya yi wa Fatima Sa’id wadda aka fi sani da ‘Bintu’ a shirin Dadin Kowa na Arewa 24 rasuwa.

Allah Ya yi wa Fatima Sa’id wadda aka fi sani da ‘Bintu’ a shirin Dadin Kowa na Arewa 24 rasuwa. Rahotanni sun ce ta rasu a ranar Lahadi bayan fama da rashin lafiya.

Fatima Sa’id da aka fi sani da BINTU a shirin Dadinkowa mai dogon zango na tashar Arewa24 ta rasu.

Read More…

Ta rasu da misalin karfe 2:00pm na Lahadin nan bayan fama da rashin lafiya.

Ƴan uwan jarumar fim ɗin sun bayyana wa BBC cewa ta rasu ne ranar Lahadi bayan fama da jinya.

Tuni dai aka yi jana’izarta a unguwar Gunduwawa da ke Kano, kuma abokan sana’arta na ci gaba da jimamin rashinta.

Tuni abokan sana’arta na masana’antar kannywood suka shiga jimamin rashin ta a shafukan sada zumunta.

Inda suka dinga bayyana alhinin rasuwar jaru jarumar tare da yimata addu’a a shafukam sada zumuntar su.

Mutuwar jarumar tazo a bazata inda dafari aka fara karyata batun, sai daga baya aka tabbatar da batun.

Visit Our Youtube Channel

Anan muke addu’ar ubangiji Allah ya jikanta da rahama Ameen Summa Ameen

Ku Kalli Cikakken Bidiyon Anan..

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Allah Ya yi wa Fatima Sa’id wadda aka fi sani da ‘Bintu’ a shirin Dadin Kowa na Arewa 24 rasuwa. Full

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button