Kannywood News

Innanillahi wa’inna alihir raju un Rasuwar Mawaki Mahmud Nadanko Ta Girgiza Ali Nuhu

Innanillahi wa’inna alihir raju un Rasuwar Mawaki Mahmud Nadanko Ta Girgiza Ali Nuhu

Allah yayiwa mahamud na danko rasuwa sanadiyyar accident daga Nijar zuwa Kano.

Ya rasu shida yaronsa Ali da kuma antinsa itama da danta.
Dan sa mai suna kuma (rimo)yana raye sai dai karaya a cinya, buguwa da doguwar suma da yayi.

Tuni an kuma garzaya dashi asibitin Dala orthopedic domin duban karayar da ya samu.

Wannan bawan Allah ya kasance shine mawakin daya rera wakar BABA ZAI DADA AURE, (baba ya saki anty Amarya)

Allah ka jikan bayinka ka musu rahama kasa sun huta alfarmar rasulillah s a w 🤲

Allah kuma muma ya Kyautata karshen mu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button