Kannywood News

Jin Karatun Sharukhan Sheikh Asadussunnah Yayi Kira Ga Sarkin Waka Yayi Tsarin Koyawa Yan Kannywood Karatun Qur’arni

Jin Karatun Sharukhan Sheikh Asadussunnah Yayi Kira Ga Sarkin Waka Yayi Tsarin Koyawa Yan Kannywood Karatun Qur’arni

Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Bidiyon Dake Kasa, Sheikh Musa Yusuf Asadus Sunnah Yayi Kira Ga Naziru Sarkin Waka Da Yayi Tsarin Koyar Da Karatun Alqur’ani Ga Yan Kannywood.

Malamin Yayi Kiran Ne Acikin Wani Karatun Da Ya Saba Gabatarwa Kamar Yadda Zaku Gani Anan Kasa.

Andai Jima Ana Musayar Yawu Tsaakaanin Wasu Daga Cikin Jaruman Na Kannywood Da Naziru Sarkin Waaka.

Akan wata taqaddama ta barace barace wadda ko a wannan karan ma saida aka sake gwabza cacar baki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button