Kannywood News

Kai Tsaye; Bidiyon Daurin Auren Momee Gombe Da Ado Gwanja Ya Girgiza Matan Kannywood

Kai Tsaye; Bidiyon Daurin Auren Momee Gombe Da Ado Gwanja Ya Girgiza Matan Kannywood

Babbar Magana Yanzu Yanzu Aka Wallafa Wani Video Akace Daga Wajen daurin auren Momee gombe da ado Gwanja kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sunyi mamaki.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka mutane da yawa sun Samu labarin cewa ado Gwanja zai auri jaruma Momee gombe kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa sun so suji Gaskiyar magana akai.

A yanzu haka zamu saka maka Wani video domin ka kalla kaga yadda aka wallafa wannan Video Akace Daga Wajen daurin auren Momee gombe da ado Gwanja.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda wannan abun ya kasance domin zakaga yadda aka dauran aure.

https://youtu.be/qVVwfvw-pHY

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaga yadda wannan Video yake kuma a yanzu haka mutane da yawa sun so suji Gaskiyar magana akai Wai da gaske ne.

A yanzu haka wannan Videon Daka kalla ba gaskiya bane domin ba video daurin auren Momee gombe da ado Gwanja bane kawai karyace.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button