![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/12/PhotoCollage_1671381802679-1.jpg?resize=780%2C470&ssl=1)
Kalli Yadda Jaruma Maryam Ceeter ta Ziyarci Filin Kwallon na Kasar Qatar taje Kallon Wasan Karshe.
Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Maryam Abubakar da akafi sani da Maryam ceeter ta Ziyarci Kasar qatar domin kallon wasan kwallon kafa na duniya da akeyi acan.
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2022/12/FB_IMG_1671462344703.jpg?resize=300%2C300&ssl=1)
Zuwa Kasar Domin Kallon Wasan, Nadaga Cikin Abubuwan Da Suka Ja Hankali A Masana’antar Kannywood Tare Da Haifar Da Cece Kuce.
Kusan dai itace jarumar Kannywood ta farko data ziyarci kasar a wannan lokaci domin shakatawa sai kuma abin yazo dai dai da lokacinda zaa buga wasan karshe na kofin duniya wanda ake bugawa a kasar ta qatar.
Jarumar itace ta wallafa wannan Hotuna da faifan bidiyo a Shafin ta na Instagram.
Wallafar Tata Keda Wuya Mutane, Suka Dinga Baiyana Ra’ayin Su Akan Wannan Ziyarar Jarumar Kamar Yadda Zaku Kalla Yanzu.