Kalli video Yadda Manyan jaruman Kannywood sukaje Ta’aziyar Nura Mustapha waye Daraktan izzar so

Yau kwana biyu kenan da rasuwar marigayi Nura Mustapha waye wanda Allah yayimai rasuwa ranar lahadi.

Idan Baku Mantaba da sanyin safiyar Ranar lahadi ne aka tashi da labarin rasuwar wanda anyi jana’izarsa da misalin karfe 11:00am.

Yanzunnan muka samu wani faifan bidiyon yadda zakuga jaruman masana’antar Kannywood wasu daga cikinsu dasuka ziyarci gidan marigayin.

Domin yin ta’aziya zuwaga iyaye iyalansa dakuma dangi da yan uwa baki daya.

Marigayi Nura Mustapha waye yasamu babbar shaida tagari awajan alumma kama daga abokan sana’arsa dama makotansa dasuke zama unguwa daya.

Ga Bidiyon Ku Kalla

 

Click Here To Drop Your Comment