Uncategorized

Mahaifan Manzon Allah S.A.W ƴan Aljanna ne, kada ku yarda da duk wanda yafaɗi saɓanin haka

Mahaifan Manzon Allah S.A.W ƴan Aljanna ne, kada ku yarda da duk wanda yafaɗi saɓanin haka

Mahaifan Manzon Allah S.A.W ƴan Aljanna ne, kada ku yarda da duk wanda yafaɗi saɓanin haka

Sannan ku daina yin kuɗin Goro cewa duk Wahabiyawa a wajan su iyayen Annabi ba ƴan Aljanna bane, duk masoyin Manzon Allah ya yarda iyayen ƴan Aljanna ne.

Ba wanda ya isa ya kai, mahaifan Annabi wuta domin nassin Alkur’ani ya girmama iyayen Annabi, sannan babu wanda ya isa yace ga aƙidar iyayen Annabi domin an haifi Annabi ne bayan sun rasu, babu wanda ya isa ya yanke hukunci ga aƙidar da suka rasu sai Allah.

Muna Son Manzon Allah muna son iyayen sa, ~ inji Fitaccen Malami Abubakar Salihu Alkali Zaria.

Mun sanya muku maganar tasa a comment. 👇

Malamin ya bayyana girma da darajar iyayen Annabi taBIre da kira ga jama’a su kiyaye da abinda suke faɗa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button