Kannywood News

MASHA ALLAH: Ku Kalli Bidiyon Yadda Jaruma Safara’u Ke Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Cikin Kwarewa Wow Masha Allah Abun Ya Baiwa Mutane Mamaki.

MASHA ALLAH: Ku Kalli Bidiyon Yadda Jaruma Safara’u Ke Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Cikin Kwarewa Wow Masha Allah Abun Ya Baiwa Mutane Mamaki…..

ALHANDULILLAH: An Saki Wani Bidiyon Jaruma Safara’u Kwanacasain inda Acikin Bidiyon Aka Hango Jarumar Tana Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Cikin Kwarewa Da Salo.

Jaruma Safara’u Kwanacasain Ta Baiwa Jama’a Mamaki Kwarai Da Gaske Matuka Sosai da Sosai Wajen Ganin ta Tana Rera Karatun Alqur’ani Mai Girma Cikin Salo Mai Dadi.

Jama’ar Dake Zagin ta Suna Fadin ta Koma Islamiyya Babu Shakka Jaruma Safa’rau Tanada Ilmin Addini Dai dai Gwargwa’do.

Duba da Ganin Irin Yadda Jama’a Suka Sako Jaruma Safara’u Kwanacasain a Gaba ” Zamu’So Muji Ra’ayin Ku Masu Sauraron Mu Tahanyar Yimana Comment a Kasan Wannan Rahoton Namu.

Gadai Bidiyon Jarumar Ku Kalla

https://youtu.be/-h7LH66Hh7M

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button