Mutuwar Auren Da Nai A Jos Shine Abin Bakin Cikin Da Har In Mutu Bazan Manta Dashi Ba Inji Sadiya Kabala

Cikin wata hira da shafin bbc hausa sukai da jarumar shirya fina finan hausa ta kannywood wato sadiya kabala.

Ta bayyana yadda tai rayuwar aurenta da mijin data fara aura dakuma kalubalen da jarumar ta fuskanta.

Kamar yadda zaku gani cikin bidiyon nan dake kasa da wannan rubutun.

Akarshe dai jarumar tayi wasu bayanai da suka shafi rayuwa dama kasuwancin ta.

Click Here To Drop Your Comment