Kannywood News

Naira Milyan 50 Ce, Da A Rabawa Mutane Goma Da A Bada A Gina Masallaci Da Ita Wanne Ya Fi – Naziru Sarkin Waka

Naira Milyan 50 Ce, Da A Rabawa Mutane Goma Da A Bada A Gina Masallaci Da Ita Wanne Ya Fi? – Naziru Sarkin Waka

Sarkin Waka Na Neman Shawararku.

Naira Milyan 50 Ce, Wai Da A Rabawa Mutane Goma Da A Bada A Gina Masallaci Da Ita Wanne Ya Fi?

Fitaccen Mawakin Tsohon Sarkin Kano Naziru M. Ahmad Wanda Akafi Sani Da Naziru Sarkin Waka.

Ya Nemi Shawara Kan Wasu Zunzurutun Kudi Da Yawan Su Yakai Miliyan Hamsin 50.

Mawakin Ya Nemi Da Su Bashi Shawara, Kan Yafi Cancanta Ayi Da Kudin.

Inda Yace “Naira Milyan 50 Ce, Wai Da A Rabawa Mutane Goma Da A Bada A Gina Masallaci Da Ita Wanne Ya Fi?

Mawakin Ya Wallafa Hakan Ne A Shafukan Sa Na Sada Zumunta, Inda Mutane Suka Shiga Waallafa Ra’ayoyin Su Akai.

Yayinda Wasu Suka Bashi Shawarar Cewa Gwara A Rabawa Masallatan, Yayinda A Gefe Guda Kuma Wasu Sukace Gwara A Gina Masallaci.

Shin Ku Mai Nene Shawarar Ku Akan Wannan Batu??

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button