Kannywood News

Rahama Sadau na kara samun cigaba wanda babu jarumin Kannywood daya taba samun irinsa

Rahama Sadau na kara samun cigaba wanda babu jarumin Kannywood daya taba samun irinsa

Fitacciyar jarumar nan ta Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a cikin shiga ta irin mutanen kudu,kamar yadda majiyar mu ta zakulo muku bidiyon.

mun lura ta dauke shi ne a wajen wani shiri da suke shirin dauka wanda mai suna Wakanda For Ever, wanda ba karamin shiri bane a Nahiyar Afrika harma da sauran Nahiyoyin duniya.

Bayan jarumar ta wallafa bidiyon a shafinta na Instagram, mutane da dama sun kalubalanci jarumar duba da yanayin shigar datayi duk da ba’a garin Hausawa akayi bidiyon ba.

Amma abunda mutane sukafi fadi shine bai kamata ace tana Bahaushiya ba tana irin wannan shigar mai matukar muni kuma ta sabawa Al’adar Malam Bahaushe.

Haka dai mutane mabanbanta sukaci gaba da bayyana ra’ayoyin su akan bidiyon.

Kunsan daman mu Arewanewseye.com Gaskiya Dokin Karfe ,ku gyara zama domin ganewa idon ku bidiyon,Kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su a duk inda kuke, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button