Uncategorized

Sabon Bidiyon Cashewar Nafisa Abdullahi Yajanyo Mata Maganganu Mararsa Dadi

Sabon Bidiyon Cashewar Nafisa Abdullahi Yajanyo Mata Maganganu Mararsa Dadi

Fitacciyar Jarumar Kannywood Nafisa Abdullahi Ta Saki Wani Sabon Bidiyonta Inda Take Cashewa.

Sai Dai Wannan Bidiyon Da Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta Ya Dauki Hankulan Mutane Sosai.

Bidiyon nan da jarumar ta saki, Ya janyo cece kuce da maganganu mararsa dadinji ga Jarumar.

Sai Dai A Nata Bangaran Jarumar Ta Nuna Halin Ko In Kula Ga Masu Yin Bakaken Maganganu Akan Bidiyon Nata.

Wannan shine bidiyon da Jarumar ta Saka acikin shafinta na sada zumunta.

Saidai muce Allah ya shirya ya kuma cigaba da doramu akan hanya madaidai ciya Ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button