![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/01/FB_IMG_1706561726613.jpg?resize=720%2C470&ssl=1)
Shugaban Hukumar Fina-Finai Ta Nigeria Ali Nuhu Ya Fara Da Kafar Dama Yanzu Haka Ya Amshi Baki Daga Germany
Ali Nuhu Mohammed Ya fara da kafar Dama.
SHUGABAN HUKUMAR FINA-FINAI TA NIGERIA A BAKIN AIKI🔥
![](https://i0.wp.com/www.arewanewseye.com/wp-content/uploads/2024/01/FB_IMG_1706561726613.jpg?resize=300%2C225&ssl=1)
Cikin tsakar darennan mai girma shugaban hukumar fina finai ta Nigeria ya karbi bakuncin wakilcin Hukumar fina finai ta kasar GERMANY karkashin jagorancin makarantar GOETHE INSTITUTE dake kasar ta GERMANY🙌🏻
An tattauna batutuwa muhimmai da zasu amfani harkar fina finai a wannan kasa tamu ta Nigeria 🇳🇬
Idan Baku Mantaba Shugaban Kasa Bola Ahmed Tunubu Ne Ya Nada Ali Nuhu A Matsayin Shugaban Masana’antar Fina Finai Ta Nigeria.
Kwaryar fa an ajiyeta a gurbinta domin tabbas wannan sabon shugaban ba wasa yazo yiba..
Wanne fata kuke masa.?