Kannywood News

VIDEO: Bayan Tunubu Ya Nada Ali Nuhu Shugaban Masana’antar Fim Abubuwa 8 Full Sun Faru

VIDEO: Bayan Tunubu Ya Nada Ali Nuhu Shugaban Masana’antar Fim

Abinda Nadin Ya Jawo Ga Masana’antar Wanda Ba’a Taba Gani Ba.

A dalilin Ali Nuhu.

Ali Nuhu
Ali Nuhu

Tsoffin ‘yan kannywood da sabbi sun hadu waje daya rana daya sun kulla zumunci da juna.

Manyan dattijai na kannywood da yara sun hadu don sada zumunci.

Fuskokin da aka dade baa ganiba sun bayyana angansu.

Wa’yanda ke takun saka da juna sun hadu wajen daya har sun gaisa.

Ali Nuhu
Ali Nuhu

Iyalai da suka rabu a matsayin maaurata sun hadu sun gaisa da juna.

Mutanen gari da ‘yan kannywood sun hadu sun gaisa.

An dabbaka sabon tsarin taro mai suna kannywood day da zaa rika gudanarwa duk 5/2/ na kowacce shekara domin taimakekeniya ga juna.

watch more videos

Ansamu taimakekeniya da gudummawa ga juna fili da boye.

Mutanen gari sun sheda hadin kai da kara tsakanin ‘yan kannywood.

Arziki ya yadu ta inda kasuwanci ya dan kara motsawa a kasuwar arewacin Nigeria.

Ansamu Karin matsawa cikin gwamnati sama da ta kasa.

Ali Nuhu
Ali Nuhu

Ansamu damar shiga tsarin kasashen duniya don aiwatar da tsarin tafi da shirin finafinai daidai da zamani.

Gwamnati ta nunawa duniya cewa Dan film ba wai film kadai ne abinda yake iyawa ba, kai harma da mua’malar tafi da gwamnati.

Tabbas wayanda suka shirya wannan taro sunyi tunani Mai zurfi. Ita kuma gwamnati da ta bawa Ali Nuhu wannan mukami ta taimaki masana’antar kannywood da Nollywood matuka da gaske wajen girmama dan cikin su da wannan mumakami.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button