Kannywood News

Video: Innalillahi Gaskiyar Magana Kan Mutuwar Tijjani Gandu

Da Safiyar  nan ne dai labari ya karade shafukan sada zumunta na cewar Mawakin Siyasarnan Tijjani Gandu Yayi Hadari, Harma Ana zatgin cewa Mawakin ya Rasa Rayuwarsa.

Saidai Kuma a cikaken Rahotan video da wakilinmu ya dauko mana tabbas Tijjani Yayi Hadarin mota Kuma yanzu haka yanacan kwance a asibiti yana Samun kulawar likitoci.

Ba kamar Yadda wasu keta yadawa cewa ya rasu ba Gadai cikaken video ku kalla.

Video:

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button