Kannywood News

Video: Jaruman Dadin Kowa Zasuyi Wuff Da Kuna Nasir Dadin Kowa da Stephanie Dadin kowa

SO GAMON JINÍ:

Wani Matashí Musulmí Zai Yí Wuf Da Jarumàr Shirin Dadiñ Kowà Dùk Da Cèwa Ita Ba Musulmà

Bace

 

Saràh Aloysius da akafi sani dà Stephanie ta Shirin Dadin Kowa ta walaffa hotoñ ta da Nasir na Dadin Kowa a shafinta na Facebook.

Ta wallafa a cikin harshen Turanci cewa “Ina farin ciki da yin haka, nakuma kasance dakai har Abada aminina”

Ciki harda wallafa wasu alamomi na Aure da soyayya kamar haka: 💍🔐💝👩‍❤️‍💋‍👨

Sarah Aloysius

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button