Kannywood News

Video: Tirqashi Muddin kanason Aurene seka cika wadannan Sharudan Inji Safara’u Kwana Casa’in

MASÙ SAÑ AURE NÀ: Zan Aureka Idañ Ka Cikà Dukkan Waɗannan Sharuɗan, Safara’u Ta Gindaya, Tsauraran Sharuɗɗa Ga Masu Son Aurenta

Shaharriyar ƴar Kannywood kuma mawaƙiyar nan Safiya Yusuf (Safaa), ta gindaya wasu tsauraran sharuɗa ga duk wanda yake da buƙatar son aurenta.

Safa.
Safa.Na farko dole mu yi yarjejeniya a rubuce kasa hannu nima in sa, cewar bayan ka aureni za ka barni in cigaba da sana’a ta wato rawa da waƙa.

Na biyu idan ba za ka barni ba to za ka bani jarin naira miliyan 100 domin in fara zuwa Dubai ina siyo kaya ina siyarwa.

Na uku dole ka bani kyautar gida a Kaduna da Abuja da kuma motar hawa wacce ta kai darajar naira miliyan 15.

Idan ka ga za ka iya to ka ajiye min number wayarka zan kira ka.

Mè Zakù Cè ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button