Kannywood News

Ya Salam Da Dumi-duminsa Mutuwar Matashiyar Jarumar Masana’antar Kannywood Wato Zahra Diamond Ba Gaskiya Bane Duk Inda Kukaga Wannan Labari.

Ya Salam Da Dumi-duminsa Mutuwar Matashiyar Jarumar Masana’antar Kannywood Wato Zahra Diamond Ba Gaskiya Bane Duk Inda Kukaga Wannan Labari.

Wani Rahoto Dake Zagaye Shafukan Sada Zumunta Kan Batun Mutuwar Zahra Diamond Jarumar Kannywood.

Labarin Wanda Ya Tada Hankalin Mutane Musamman Masoya Da Mabiyan Jarumar.

Sai Dai A Wani Bincike Da Mukayi Mun Gano Cewa Wannan Labari Ba Gaskiya Bane Kamar Yadda Zaku Kalla Acikin Bidiyon Dake Kasa.

Tabbas Jarumar Na Nan Da Ranta Cikin Koshin Lafiya Kamar Yadda Muka Zanta Da Ita.

Ba Wannan Nan Ne Karo Na Farko Da Aka Saba Yiwa Jaruman Na Kannywood Karyar Mutuwa Ba.

Wanda Sai Daga Baya Ake Tabbatar Da Ba Gaskiya Bane Batun Mutuwar Tasu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button