E/News

Yan Kwankwasiyya Sun Zargi Dan Bello Da Furta Kalaman Rashin Da’a Akan Kwankwas

Yan Kwankwasiyya Sun Zargi Dan Bello Da Furta Kalaman Rashin Da’a Akan Kwankwas

Kwankwaso Ya Tafka Karya, Domin Shekaru Tara Da Suka Wuce Mun Yi Hira Da Shi, Inda Ya Ce Min Za Su Zuba AC Da Fankoki A Makarantu Kuma Ba A Yi Hakan Ba, Cewar Bello Galadanchi (Dan Bello)

Dan Bello Ya Bayyana Hakan Ne Acikin Wani Guntin Bidiyo Da Ya Wallafa A Shafukan Sa Na Sada Zumunta.

Sai Dai Tuni Mutane Suakai Ta Bayyana Ra’ayin Su Akan Wannan Bidiyo Da Dan Bello Ya Fitar.

Inda Wadansu Ke Alakanta Kalaman Na Dan Bello Da Siyasa, A Inda A Gefe Guda Kuma Wasu Ke Yabamai Sai Dai Anasu Bangaren Yan Kwankwasiyya Na Kallon Kalaman A Matsayin Cin Fuska.

Inda Sukai Ta Maida Martani Kala Kala Kan Wannan Batu Da Dan Bello Yayi Ga Jagoran Kwankwasiyyar.

A Gefe Guda Kuma Wasu Ke Cewa Zagine Kawai Dan Bello Ke Sonyi Ga Kwankwaso Da Kwankwasiyya Amma Yanata Boye Boye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button