Uncategorized

ƘARSHEN CIN AMANA: Ku kalli bidiyon gawar matashi Hussaini Aliyu Takuma Wanda ma’aikatan gonar sa suka kashe shi suka jefa shi cikin rijiya.

ƘARSHEN CIN AMANA: Ku kalli bidiyon gawar matashi Hussaini Aliyu Takuma Wanda ma’aikatan gonar sa suka kashe shi suka jefa shi cikin rijiya.

Ku kalli bidiyon gawar matashi Hussaini Aliyu Takuma.

Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu na cewa, angano gawar matashin manomin nan husaini aliyu takuma.

Wanda ma’aikatan gonar sa suka kashe shi suka jefa shi cikin rijiya 😭

Kamar Yadda zaku kalli bidiyon yadda jami’ai suka dauko gawar tasa daga rijiyar da aka jefa shi.

Kuma duk da sun kashe shi suka sace Tumakin gonar sa wanda adadin su ya kai 36.

Da kuma Awaki guda 6, Kai jama’a wannan rashi imani da cin amana har ina.

https://youtu.be/o8nExH_hrW4

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button