BIDIYO: Wata Sabuwa Hadiza Gabon Ta Karyata Bidiyon Nan Ta Rantse Ba Ita Bace.

Wani bidiyo ya yadu a shafukan sada zumunta, wanda aka hango wata budurwa na shan rawa a gidan gala.

Kamar yadda zaku kalli bidiyon a kasan wannan rubutun zakuga yadda taita tiqan rawa a gidan gala.

Budurwar wadda mutane sukai ta cewa jaruma hadiza gabon ce. Ganin yadda sukai kama da jarumar.

Sai dai jaruma hadiza gabon ta nesanta kanta da wancen bidiyon inda ta qara da cewa ita bata zuwa gidan gala yin rawa.

Sannan ta roqi jama’a da su barta tagama ji da wanda yace tacinye mai kudi kuma taqi auren sa tukunna.

Sai suci gaba da yada karyar cewar anganta a gidan gala tana rawar gala.

Gadai bidiyon ku kalla

Click Here To Drop Your Comment