Uncategorized

DA DUMI-DUMI: Bidiyo Rikicin Kabilanci Ya Sake Barkewa A Jahar Edo Mutum Biyu Sun Mutu

DA DUMI-DUMI: Bidiyo Rikicin Kabilanci Ya Sake Barkewa A Jahar Edo Mutum Biyu Sun Mutu

Daga Bin Saluhu Garu

“An Bamu Tabbacin Mutuwar Mutum Biyu Bahaushe Daya Ibo Daya a Wani Fadan K’abilanci Daya Barke Tsakanin Hausawa da Ƙabilar Ibo a jihar Edo Benin City.

Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu da ga jahar edo, na cewa rikicin kabilanci ya barke a jahar.

Kamar yadda shafin jaridar Alfijir ya wallafa a shafukan sa na sada zumuntar zamani cewa.

“Wakilin ALFIJIR HAUSA ya samu ziyara inda Rikicin ya barke, kana ya samu tabbacin cewa! a Wata Kasuwa da Ake Kira “New Benin Market” Rikicin ya barke.”

“Wanda Sanadiyar Rikicin ya Samu Sali ne Tsakanin Wani Dan Gwangwan Bahaushe Mai Tsintar Karfe da Wasu Yan Ƙabilar Ibo.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button