Boka Malam Hudu Yayi Tsafi Yaga Wazaici Zaben Shugaban kasan Nijeriya.

Cikin wani shirin fim din barkwanci, boka mallam hudu yayi duba inda ya hango shugaban da zai amshi mulki daga hannun buhari.

Kamar yadda zaku kalli Bidiyon wannan shiri mai cike da barkwanci, lallai ba’a taba fim irin wannan a kannywood ba.

Duba da yadda aka zuba jarumai da suka hau fim din yadda ya dace kamar yadda kuke bukata.

Shidai wannan fim na barkwanci daga mallam hudu jarumin barkwancin nan.

Gadai bidiyon a kalla.

Click Here To Drop Your Comment